Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Babban Jami'in Soja Ya Ziyarci Baga A Jihar Borno


Manjo-janar Lawrence Ngubane, yace kowace irin hasara ta rai ko dukiya, babbar hasara ce, kuma abin bakin ciki, ga duk 'yan Najeriya.

Babban jami'in horaswa na rundunar sojojin Najeriya, Manjo-janar Lawrence Ngubane, yace duk wata hasara ta rai kio dukiya, ko da ran mutum guda ne tak, abin bakin ciki ne ga dukkan 'yan Najeriya.

Babban jami'in na soja, yana fadan haka ne a gidan gwamnatin Borno a Maiduguri, a bayan da ya komo daga ziyarar gani da ido a garin Baga, bayan mummunar taho-mu-gamar da ta yi sanadiyyar mutuwar daruruwan mutane.

Shi ma gwamna Kashim Shettima, ya bayyana takaicinsa da wannan lamarin, ya kuma bayyana irin abubuwan da ya kamata a rika yi a irin wannan yanayin.

Ga Haruna Dauda dauke da cikakken rahoto daga Maiduguri.

Ziyarar Babban Jami'in Horaswa Na Soja Zuwa Baga - 2:55
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:55 0:00
Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 2:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG