Ana Gudanar Da Bukukuwan Kirsimeti A Fadin Duniya
Ana Gudanar Da Bukukuwan Kirsimeti A Fadin Duniya

6
Wata malamar addini tana addu'a a cikin majami'ar Nativity, inda Kiristoci suka yi imanin an haifi Yesu a garin bethelehem na yankin Yammacin Kogijn Jordan.

7
Shugaba Barack Obama na Amurka da mai dakinsa Michelle a lokacin da suke gabatar da jawabin Kirsimeti na wannan shekara.