Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

An Kaddamar Da Sabon Sansanin Sojin Najeriya a Birnin Gwari


Rundunar sojojin saman Najeriya ta kaddamar da wani Sabon sansani a Birnin Gwari, tare da tura jiragen yaki a yankin don sake sabon damarar ci gaba da tunkarar ta'addancin 'yan bindiga dadi.

Babban Hafsan Hafsoshin Rundunar sojojin saman Najeriya Air Marshall Sadique Baba Abubakar ya ce, sun kuma tura jiragen yakin nan da Najeriya ta sayo daga kasar Italiya don wannan aiki.

Babban Hafsan sojojin saman Najeriyar ya ce, sun kuma tura karin bataliyar mayakan sama na musamman wato "special forces" da za su yi aiki daga kasa, duk dai a kokarin cimma yan ta'addan.

Sadique Abubakar ya ce sojojin saman Najeriya za su yi ta yakar 'yan bindigar har sai sun tabbatar da tsaro a yankin na Birnin Gwari da ma sauran shiyyar Arewa Maso Yamma.

A cewar mai sharhi kan sha'anin tsaro Mohammed I. Usman, irin wannan hobbasar lalle ka iya 'yin tasiri sosai wajen kawo karshen 'yan bindigar.

Ga wakilinmu Hassan Maina Kaina da cikakken rahoton:

please wait

No media source currently available

0:00 0:02:27 0:00

Facebook Forum

Alkaluma daga watan Janairu sun nuna ana ci gaba da samun hauhawar farashin kayan abinci, na mai da na gidaje da sauransu a Amurka
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:03:02 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA

Zaben 2023

Bayan wasu shekaru kasuwanni na rufe saboda matsalar tsaro a yankin Birnin Gwari na jihar Kaduna, a yanzu harkoki sun fara dawowa
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p

No media source currently available

0:00 0:02:31 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 720p
  • 810p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
Malam Bello Abba Yakasai masani kan harkokin noma ya yi karin haske akan matsalar tsaro ga manoma da hanyoyin magance wannan matsala
please wait
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p

No media source currently available

0:00 0:04:20 0:00
  • Auto
  • 240p
  • 360p
  • 480p
  • 810p
  • 720p
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG