Masu ruwa da tsaki akan harakar ilimin kasar jamahuriyar Nijer sun fara kokarin neman hanyoyin gyara tsarin da inganta shi
WASHINGTON, DC —
An fara wani babban taron koli a kasar Jamahuriyar Nijer wanda ya tattara masu ruwa da tsaki kan harakar ilimi domin tattauna matsalolin da suka dabaibaye tsarin ilimin kasar da kuma neman hanyoyin magance su. Ga rahoton da wakilin Sashen Hausa a birnin Niamey, Abdoulaye Mamane Amadou ya aiko: