Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Adawa Akan Wanda zai Gaji Gwamna Babangida Aliyu na Jihar Neja

Gwamna Ma'azu Babangida Aliyu na Jihar Neja.
Gwamna Ma'azu Babangida Aliyu na Jihar Neja.

Gwamnan jihar Neja, Dr. Mua’zu Babangida Aliyu, na fuskantar, adawa daga jama’ar jihar dagane da zaben wanda zai gaje shi a matsayin Gwamna, a zabe mai zuwa.

Gwamnan jihar Neja, Dr. Mua’zu Babangida Aliyu, na fuskantar, adawa daga jama’ar jihar dagane da zaben wanda zai gaje shi a matsayin Gwamna, a zabe mai zuwa.

Watakila irin wannan adawan yasa Gwamnan, yayi tattakin zuwa Jamus, domin saduwa da tsohon shugaban Najeriya, Ibrahim Babangida, wanda ke zamar jinya, a kasar ta Jamus, akan wannan batun.

Su kuwa ‘yan kungiyar, dattawan, yankin, arewacin jihar Neja, da, aka dorawa alhakin fitar da wanda zai zama Gwamna, nan gaba, tana nunawa Gwamna Babangida Aliyu, rashin amincewa da take-taken shi, na neman kakafamasu dan takara.

Tambayoyin wasu ‘yan kasashen Afirka akan manufifi da Shugabancin Donald Trump ga kasashensu
please wait

No media source currently available

0:00 0:09:10 0:00
Karin bayani akan Rahotannin Taskar VOA
XS
SM
MD
LG