Abuja, Najeriya —
An ci gaba da mahawara kan batun kasafin kudi mai gibi da wanda babu gibi. Wani abu da Masanin Tattalin Arziki Yusha'u Aliyu ya ce sai an ci bashi a dukanin kasafin kudin kasar, domin yawancin su, sun taho da kwaryakwaryar kasafi wanda aka fi sani da "Supplementary Budget," ya sa masu suna x1 da x2 saboda gibi da Kasafin ke tafe da shi.
Saurari cikakken shirin tare da Medina Dauda da bakinta:
Dandalin Mu Tattauna