Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Sakamakon Rashin Wutar Lantarki Wasu Kungiyoyin Fararen Hula A Nijar Sun Dauki Matakin Maka Najeriya A Kotun ECOWAS

Sakamakon Rashin Wutar Lantarki Wasu Kungiyoyin Fararen Hula A Nijar Sun Dauki Matakin Maka Najeriya A Kotun ECOWAS
please wait

No media source currently available

0:00 0:02:41 0:00

Yayin da kamfanoni da sauran masu sana’o’i ke ci gaba da tafka asara sakamakon karancin wutar lantarki a Nijar, wasu kugiyoyin fararen hula a kasar sun yi barazanar maka Najeriya a gaban kotun ECOWAS kan zargin saba yarjejeniyar kasuwancin wutar lantarki tsakanin kasashen biyu,

XS
SM
MD
LG