No media source currently available
Dan takarar gwamna karkashin inuwar jam’iyyar APC mai mulki a zaben watan Maris a jihar Kano wanda kotun sauraron kararrakin zabe a Kano ta bai wa nasara ne ya bayyana hakan a wata hira ta musamman da muryar Amurka a birnin tarayya Abuja.