No media source currently available
Hira ta musamman da Malam Tijjani Mukaddas, wani mai koyarwa a Najeriya, wanda yanzu haka ya ke jihar Kansas ta nan Amurka inda yake halartar wani shirin karo ilimi na Humphrey Fellowship, akan dokar baiwa dalibai bashin karatu.