Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Nakan Gyara Motar Da Ta Gagagari Masu Ido - Makanike Makaho


Nakan Gyara Motar Da Ta Gagagari Masu Ido - Makanike Makaho
please wait

No media source currently available

0:00 0:07:23 0:00

Murtala Abdullahi Muhammad makaho ne kuma makanike wanda yayi shekaru sama da talatin yana kanikanci. Ya ce yawancin lokuta yakan gyara motocin da suka gagari masu ido. Ya fadi hakanne yayin hira da Muryar Amurka a garejin da yake aiki a Tungar Maje da ke Abuja babban birnin Najeriya

XS
SM
MD
LG