Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Da Aka Cimma A Sudan An Ci Gaba Da Samun Hare-hare

Duk Da Yarjejeniyar Tsagaita Wuta Da Aka Cimma A Sudan An Ci Gaba Da Samun Hare-hare
please wait

No media source currently available

0:00 0:01:21 0:00

A daren Talata bangarorin Sudan biyu dake gwabza fada suka fara aiki da wata yarjejeniyar tsagaita wuta ta sa’o’I 72 da Amurka da Saudiya suka jagoranci cimmawa. Sai dai duk da yarjejeniyar, an ci gaba da samun ‘yan hare-hare anan da can.

XS
SM
MD
LG