No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon, shugabannin kasashen Afirka sun yi babban taro da Amurka a wannan makon, inda Amurka Ta sha awashin tallafawa Nahiyar Afirka da biliyoyin dala don shawo kan matsalolin da suke fuskanta