Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Kamfanin Sufurin Jiragen Saman Emirates Zai Dakatar Da Dukkan Zirga-Zirga Zuwa Najeriya Daga Watan Gobe.mp3


please wait

No media source currently available

0:00 0:04:58 0:00

Daga ranar 1 ga watan Satumba mai zuwa ne kamfanin jiragen saman jigilan fasinjoji na Emirate yace zai dakatar da aikin jigilan fasinjoji zuwa Najeriya sakamakon matsalar kin bai wa kamfanin damar daukar kudadensa da ya sayar da tikiti a kasar.

XS
SM
MD
LG