No media source currently available
A cikin shirin na wannan makon shugaban Amurka Joe Biden ya gabatar da babban jawabi na shekara-shekara ga Amurkawa, inda shugaban ya tabo muhimman abubuwa da suka faru tun bayan kama aikin shi, da kuma abubuwan da gwamnatin ta sa a gaba