Wannan biki ya tattaro 'yan kabilar ta Tubawa har daga wasu kasashen waje inda aka yi kade-kade da baje kolin kayayyakin al'adu na gargajiya.
Bikin Tubawa Na Farko A Jamhuriyar Nijar
A Jamhuriyar Nijar kabilar Tubawa a kasar ta gudanar da bikin ranar kabilar ta duniya karo na farko a kasar wanda ya tattaro Tubawa daga Chadi, Libya da sauran kasashe makwabta. Ga Yusuf Abdoulaye da Karin bayani daga Niamey.