Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

Yadda Gwamnati Ta Ba Manoman Borno Kariya Don Komawa Gonakinsu


Yadda Gwamnati Ta Ba Manoman Borno Kariya Don Komawa Gonakinsu
please wait

No media source currently available

0:00 0:03:44 0:00

A arewa maso gabashin Najeriya, manoma a Zabarmari dake jihar Borno, wadanda suka rasa ‘yan uwansu su kusan hamsin da mayakan Boko Haram suka hallaka a watannin baya, sun samu kwarin gwiwar komawa gonakinsu, bayan da gwamnan Jihar Farfesa Babagana Umara Zulum, ya sanya mafarauta su ba su kariya.

XS
SM
MD
LG