Ummi Zeezee ta kuma nuna takaicinta kan yadda mutane da dama suka yi ta "zaginta" a lokacin da al’amarin ya faru, tana mai cewa kamata ya yi, a yi mata nasiha ba a ci mata mutunci ba.
Karin bayani akan: Ummi Zeezee, Kannywood, Kano, Nigeria, da Najeriya.