No media source currently available
LAFIYARMU: Kwararru na fannin lafiya sun bada shawara akan dalilan da yake sa sama da kashi hamsin cikin dari kudurorin da mutane suke dauka a kowacce sabuwar shekara basu tabbatuwa, musamman wadanda suka shafi kiwon lafiya, wasu sauran labarai.