VOA60 DUNIYA: A takaitattun labaran duniya na yau a Austria an kama mutane biyu a kusa da Vienna yayin da 'yan sanda ke farautar wadanda suke aiki tare da 'yan bindiga da suka kashe mutane hudu a harin da gwamnati ta ce na ta'adanci ne, da wasu sauran labarai.
Facebook Forum