LAFIYARMU: Cikin shrirn wannan mako, cutar sankaran hanji cuta ce da tafi shafar wadanda suka manyanta ko da yake tana iya kama kowa. Bisa ga cibiyar nazarin cutar sankara ta duniya, an sami sama da mutane miliyan 1.8 da suka kamu da cutar sankaran hanji a shekara 2018.
Facebook Forum