A cikin shirin Taskar VOA na wannan makon, jama’a daga ko ina a fadin Najeriya na ci gaba da nuna alhinin rasuwar Alhaji Shehu Idris bayan ya yi fama da jinya. A jamhuriyar Nijar kuma, ambaliyar ruwa ta yi sanadiyar mutuwar fiye da mutane 70, tare da lalata gidaje da dama.
Facebook Forum