Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

VOA60 AFIRKA: Ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas ya kai ziyara a Libya inda ya yi gargadi a game da zaman lafiya na yaudara

VOA60 AFIRKA: Ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas ya kai ziyara a Libya inda ya yi gargadi a game da zaman lafiya na yaudara
please wait

No media source currently available

0:00 0:00:59 0:00

A Libiya Ministan harkokin wajen Jamus Heiko Maas dake ziyara a kasar ya yi gargadi a game da zaman lafiya na yaudara a birnin Sirte, inda aka haifi shugaban kama karya Mohammad Gadhafi.

XS
SM
MD
LG