Accessibility links

Labari da Dumi-Duminsa

TASKAR VOA: COVID19 ta saka hukumomin Najeriya rufe makarantu, sannan suka bukaci mutane da su guji taro a wuraren ibada da sauran sha’anoni

TASKAR VOA: COVID19 ta saka hukumomin Najeriya rufe makarantu, sannan suka bukaci mutane da su guji taro a wuraren ibada da sauran sha’anoni
please wait

No media source currently available

0:00 0:29:58 0:00

Annobar cutar ta Covid-19 ta na ci gaba da tasiri a Najeriya kamar sauran kasashe, inda hukumomi suka rufe makarantu, sannan suka bukaci mutane da su guji taro a wuraren ibada da sauran sha’anoni. Sai dai wasu mutanen sun ki daukar shawarar ta hukumomi.

XS
SM
MD
LG