TASKAR VOA: A Amurka, an gudanar da zaben fidda gwani a jihar Iowa
A Amurka, an gudanar da zaben fidda gwani a jihar Iowa, matakin farko kenan na babban zaben shugaban kasa, wanda kuma yake da tasirin gaske wajen tsayar da ‘yan takarar shugaban kasa a jam’iyyar Democrats. Wakilinmu Murtala Faruk Sanyinna ya shaidi yadda zaben ya gudana a Iowa, ga kuma rahotonsa.
Labarai masu alaka
Zangon shirye-shirye
-
Nuwamba 16, 2024
TASKAR VOA: Tabarbarewar Wutar Lantarki A Najeriya
Facebook Forum