Hotunan gudanar da wani taro a Amurka, domin yin tuni kan sauran ‘yan matan makarantar Sakandare na garin Chibok da mayakan Boko Haram suka sace a jihar Borno da ke Arewa Maso Gabashin Najeriya a shekarar 2014.
'Yar Majalisa: Ba Za Mu Manta Da 'Yan Matan Chibok Ba

9
'Yar Majalisa Frederica S. Wilson Tare Da 'Yar Chibok Patricia Bulus
Facebook Forum