Akalla mutane 76 ne suka mutu a lokacin da jirgin sama dauke da yan wasan kwallon kasar Brazil na "Club Chapecoense" ya tarwatse da daren ranar litinin daura da Medellin na kasar Colombia. Nuwamba 29, 2016
Wani Jirgin Sama Dauke Da Yan Wasan Kwallon Kasar Brazil Ya Tarwatse A Colombia