A taron na wannan shekarar kungiyar ta maida hankalinta ne akan illolin da cin hanci da rashawa ke yiwa tattalin arzikin kasa da cigaba musamman a Najeriya
Taron IZALA Na Kasa da Kasa A Sokoto
Kungiyar IZALA tayi taronta na kasa da kasa na kwace shekara a Sokoto, babba birnin jihar Sokoto