Muryar Amurka ta zanta da Sanata Ali Ndume akan sako 'yan matan Chibok 82 da kungiyar Boko Haram tayi kuma ya nuna godiya ga Allah da duk wadanda suka yi sanadiyar sakosu domin Chibok na cikin mazabarsa
Esther Yakubu Ta Tuna Cikar Shekaru Biyu Da Sace Diyarta A Chibok
Har yanzu masu fafutuka irinsu Dakta Obiageli Ezekwesili da IG Wala na ci gaba da kira kan 'yan matan Chibok da shi kansi makomar garin nasu, wanda ya bayyana a matsayin abin a tausaya musu ne.
Ba Mu Manta Da 'Yan Matan Chibok Ba
Masu zanga-zangar lumana sunyi kira ga Gwamnati da ta ceto ;yan matan da aka sace daga makaranta ya'u shekara daya kennan, a Abuja Najeriya, Litinin 13, ga Afirilu 2015. Kusan 'yan mata dari uku ne aka sace wasu daga cikin sun samu sun kubuta da kansu.
Yau shekara daya ke nan cur da 'yan Boko Haram suka sace daliban makarantar 'yan mata a garin Chibok jihar Borno.
Iyayen dalibai mata su fiye da 200 da 'yan Boko Haram suka sace a watan Afrilu sun ce su na rokon Majalisar Dinkin Duniya kai tsaye da ta taimaka bayan da suka yanke kmauna a kan cewa gwamnatin Najeriya zata ceto musu 'ya'ya.
Iyayen 'yan matan Chibok na shakku, da tababa da kuma taka tsan-tsan da labarin sulhun da aka yi da Boko Haram