Daga masana’antar shirya fina-finan Amurka ta Hollywood zuwa takwararta ta Najeriya Nollywood da Kannywood, Dardumar VOA na kan gaba wajen samar da labaran nishadi a fadin duniya.
Ku bibiyi Darduma VOA domin samun labarai cikin sauri kan shirye-shiryen nishadi masu kayatarwa dake nuna abubuwan dake faruwa a duniyar salon kidan gambarar zamani da ado da wasanni da fina-finai harma da shirye-shiryen talabijin da aka tsara domin masu sauraro daga nahiyar Afirka