Shugaban Amurka Donal Trump Ya Kai Ziyara A Saudiya
Daga hanun hauni zuwa dama muna da shugaban kasar Jordan's King Abdullah II, Saudi Arabia's King Salman bin Abdulaziz Al-Saud, Shugaba Trump, da kuma yariman Abu Dhabi Sheikh Mohammed bin Zayed al-Nahyan tare da shugaban kasar Nijar Mahamadu Issifou a wani taro tsakanin larabawa musulmin duniya da kasar Amurka da akayi a babban birnin Riyadh (Arab-Islamic-American Summit) , ranar asabar 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Shugaban Amurka Donald Trump ya bada jawabinsa zuwa ga bban taron larabawa da musulmin dunya da Amurka da akayi a filin King Abdulaziz Conference Center dake Riyadh, ranar asabar 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Shugaban Amurka Donal Trump ya gana da wasu shugabanin Gulf Cooperation Council a babban taron birnin Riyadh, May 21, 2017.
Sarkin Kuwait Sabah Al-Ahmad Al-Jaber Al-Sabah ya gana da shugaban kasar Amurka Donald Trump a babban birnin kasar Riyadh dake Saudi Arabia,ranar Mayu 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Sakatarin harkokin waken Amurka Rex Tillerson na tattaunawa da shugaban kasar Amurka Donald Trump a lokacin wata ganawa da shugabanin Gulf Cooperation Council Summit, a filin shawarma na King Abdulaziz Conference Center dake Riyadh, kasar Saudi Arabia, ranar 21 ga watan Mayu shekarar 2107.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump na shakatawa tare da shugaban kasar Masar Abdel Fattah al-Sisi a lokacin wata ganawa a babban birnin kasar dake Riyadh, kasar Saudi Arabia, ranar Lahadi 21 ga watan Mayiu shekarar 2017.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump tare da Sakataren Harkokin Wajen Amurka Rex Tillerson da kuma sarkin Saudi Arabia Yarima Prince Muhammad bin Nayef na tattaunawa game seafarer man fetur a taron Gulf Cooperation Council da aka yi a babban birnin kasar Riyadh dake kasar Saudiya, ranar Lahadi 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Uwargidan Shugaban kasar Amurka Melani Trump ta kai ziyara a GE wata masana'antar mata dake babban birnin kasar Riyadh, dake Saudi Arabia, ranar Lahadi 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Shugaban kasar Amurka Donald Trump na duke da takobi kinda take radar gargajiya tare da shugabanin kasar alokacin wata marhaba a Riyadh Saudi Arabia, ranar Lahadi 21 ga watan Mayu shekarar 2017.
Sarkin Saudi Salman ya karama shugaban kasar Amurka Donald Trump da sarkar sarautaka sari Abdulaziz Al Saud Medal a filin gidan sarauta dake babban birnin Riyadh dake Saudi Arabiya, ranar Lahadi 21 ga watan Mayu shekarar 2017.