ABUJA, NAJERIYA —
Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai barwa 'ya'ya da jikoki tabon da ba za su iya maganinsa ba.
Saurari cikakken shirin cikin sauti:
Your browser doesn’t support HTML5