ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Yadda Najeriya Take Karbo Bashi, Kashi Na Biyar, Janairu 18, 2025

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, ya ci gaba da kawo muku muhawara kan yadda Najeriya ke ci gaba da karbo bashi, wanda zai barwa 'ya'ya da jikoki tabon da ba za su iya maganinsa ba.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Kan Yadda Najeriya Take Karbo Bashi "10'00".mp3