ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Walwalar Al'umma a Ghana, Kashi Na Uku - Yuli 20, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon, zai kawo muku ci gaban tattaunawa da wasu jigajigan ‘yan siyasa a Ghana, inda suka amsa tambayoyi da suka shafi Shugabanci, Tattalin arziki, Cin hanci da rashawa, Harkokin matasa da ma Zamantakewa da Walwalar al'umma.

Saurari cikakken shirin don jin karin bayani:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Tattaunawa Akan Shugabanci, Tattalin Arziki, Cin Hanci Da Rashawa Da Walwalar Al'umma a Ghana 10'00".mp3