ZAUREN VOA: Irin Halin Da Kafafan Yada Labarai Ke Ciki Tun Bayan Juyin Mulkin Da Aka Yi A Nijar, Kashi Na Daya - Agusta 10, 2024

Medina Dauda

Shirin Zauran VOA na wannan makon ya duba batun irin halin da kafafen yada labarai su ke ciki tun bayan juyin mulki da aka yi a jamhuriyar Nijar a karshen watan Yulin 2023.

Saurari cikakken shirin cikin sauti:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN VOA: Irin Halin Da Kafafan Yada Labarai Ke Ciki A Maradi Tun Bayan Juyin Mulkin Da Aka Yi A Nijar.mp3