ZAUREN MATASA: Ayyana Dokar Hana Yawon Dare A Karamar Hukumar Karu Don Dakile Ta’addanci, Satumba, 26, 2022

Nasiru Adamu El-Hiyaka Lokacin Kan Hanyar Kaduna Zuwa Abuja

Matsalar hare-hare da sace mutane don neman kudin fansa ta zama ruwan dare a sassan Najeriya inda ta hada har da Abuja, babban birnin kasar.

NASARAWA, NIGERIA - A cikin shirin na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa da matasan yankin karamar hukumar karu a Jihar Nasarawa akan dokar hana yawon dare da hukumomin yankin su ka ayyana don dakile nasarar kaurowar ‘yan ta’adda yankin daga wasu sassa na Arewa ta tsakiya da Arewa maso Yammacin Najeriya.

Shiga shafin a saurari cikakken shirin:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAUREN MATASA: Ayyana Dokar Hana Yawon Dare A Karamar Hukumar Karu Don Dakile Ta’addanci, Satumba, 26, 2022.mp3