ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyautata Rayuwarsu, Kashi Na Biyar - Oktoba 23, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin na wannan makon, za mu daura a inda muka tsaya, inda tsohon dan majalisa Abdallah Banda, wanda shi ne mai shiga tsakanin gwamnatin kasar Ghana da mazauna zangwanni 6 da ke korafi a kan rashin samun takardun shaidar zama ‘yan kansa, ya bada shawarwari na hanyoyin da za’a bi wajen samun nasara kamar yadda kundin tsarin mulkin kasar ya kunsa.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Matakan Da Mazauna Zango Shida Ke Son Mahukuntan Ghana Su Dauka Domin Kyatata Rayuwarsu PT5