ZAURAN VOA: Duba Matsalolin Matasa Da Mata Da Yara Marasa Galihu A Kasar Kamaru, Kashi Na Biyu, Satumba 11, 2022

Medina Dauda

A cikin shirin Zauran VOA na wannan makon, mata sun yi suka da kakkausar murya a kan yadda aka yi watsi da su babu sana'o'i, inda suka nemi a horar da su sana'o'i iri daban daban, sannan kuma sun nemi gwamnati ta basu jari domin su yi dogaro da kan su. A yi sauraro lafiya.

Your browser doesn’t support HTML5

ZAURAN VOA: Duba Matsalolin Matasa Da Mata Da Yara Marasa Galihu A Kasar Kamaru PT2