ZAMANTAKEWA: Yadda Ake Saka Mata A Ayyukan Ta’addanci, Agusta 28, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan mun tattauna ne akan yadda 'yan ta'adda ke saka mata a harkokin safarar makamai da wasu ayyukansu na ta’addanci.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Yadda Ake Saka Mata A Ayyukan Ta’addanci, Agusta 28, 2024