ZAMANTAKEWA: Wata Kungiyar Matasa Masu Wanzar Da Zaman Lafiya A Yankunansu, Janairu 08, 2025

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun tattauna ne da wasu matasan da suka kafa kungiyar wanzar da zaman lafiya a yankunansu na jihar Filato da ake ci gaba da samun tashin hankali fiye da shekaru ishirin.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Wata Kungiyar Matasa Masu Wanzar Da Zaman Lafiya A Yankunansu, Janairu 08, 2025.mp3