ZAMANTAKEWA: Tasirin 2024 Da Hanyoyin Samun Gyara A Sabuwar Shekara, Janairu 01, 2025

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun duba yadda rayuwa ta kasance wa jama’a a shekara ta dubu biyu da ishirin da hudu da hanyoyin gyara wa a cikin wannan sabuwar shekarar.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Tasirin 2024 Da Hanyoyin Samun Gyara A Sabuwar Shekara-1, Janairu 01, 2025.mp3