ZAMANTAKEWA: Taron Samar Da Fahimta, Warware Matsaloli Na Al’ummar Gangare A Birnin Jos, Janairu 22, 2025

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon, mun shiga zauren taron zumunci ne da al'ummar unguwar Gangare a birnin Jos na jihar Filato suka shirya don dawo da zamantakewarsu, kara samar da fahimtar juna da lalubo hanyoyin warware wasu matsaloli bayan da rikici ya daidaita su.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Taron Samar Da Fahimta, Warware Matsaloli Na Al’ummar Gangare A Birnin Jos, Janairu 22, 2025.mp3