ZAMANTAKEWA: Taron Darikun Kristocin Jihar Filato Don Samar Da Zaman Lafiya, Disamba 04, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ziyarci wurin taron hadin kai da al’ummar jihar Filato, mabiya addinin Kirista daga dariku daban-daban suka yi a wani yunkuri na kara samar da hadin kai da zaman lafiya tsakanin al’ummar jihar da kasa baki daya.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Taron Darikun Kristocin Jihar Filato Don Samar Da Zaman Lafiya, Disamba 04, 2024