JOS, NIGERIA - A shirin na wannan makon mun duba wasu hanyoyi yadda al'umma zasu taimaka wa marasa karfi da marasa galihu a wannan lokaci na azumin watan Ramadan.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Taimakawa Marasa Galihu A Watan Ramadan, Maris 20, 2024.mp3