ZAMANTAKEWA: Sulhu Tsakanin ‘Yan Jam’iyyar APC Na Jihohin Filato Da Nasarawa, Yuli 03, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan mun duba tasirin zaman sulhu da masu ruwa da tsaki na jami'iyyar APC suka yi a garin Lafia na jihar Nasarawa, biyo bayan fusata da wasu 'ya'yan jami'iyyar a jihar Filato suka yi, lamarin da ya kai su ga rashin samun nasara a zabubbukan 2023.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Sulhu Tsakanin ‘Yan Jam’iyyar APC Na Jihohin Filato Da Nasarawa, Yuli 03, 2024.mp3