ZAMANTAKEWA: Shawarwarin Taimaka Wa Tsofaffi Wajen Samun Ingantacciyar Rayuwa, Yuni 19, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun duba irin matsalolin da tsofaffi ke fuskanta saboda rashin isasshiyar kula, da kuma shawarwari kan yadda za a taimaka musu su sami rayuwa mai inganci.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Shawarwarin Taimakawa Tsoffin Samun Ingantaccen Rayuwa, Yuni 19, 2024.mp3