ZAMANTAKEWA: Shawarwarin Al'ummar Sakkwato Kan Wasu Hanyoyin Zaman Lafiya A Najeriya, Yuli 31, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne da al’ummar jihar Sakkwato inda suka bada shawarwari kan yadda 'yan Najeriya za su hada kai don samarda zaman lafiya.

Saurari cikakken rahoton da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Shawarwarin Al'ummar Sakkwato Kan Wasu Hanyoyin Zaman Lafiya A Najeriya, Yuli 31, 2024