ZAMANTAKEWA: Matsaloli Da Daidaituwar Zaman Aure, Satumba 18, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne a kan zamantakewar aure, matsaloli da hanyoyin daidaituwa don zaman lafiya.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA: Matsaloli Da Daidaituwar Zaman Aure, Satumba 18, 2024