ZAMANTAKEWA: Matsalar Shaye-shayen Miyagun Kwayoyi Tsakanin ‘Ya’ya Mata A Diffa, Janairu 15, 2025

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun sauka a jihar Diffa na Jamhuriyar Nijar ne, inda muka duba matsalar shaye-shayen miyagun kwayoyi musamman a tsakanin 'ya'ya mata, illolinta da wasu hanyoyin da ya kamata a dauka don shawo kan matsalar.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar: