A shirin Zamantakewa na wannan makon mun ci gaba da tattaunawa ne kan yadda matasan makiyaya da manoma suka samu madafa na warware sabanin dake tsakaninsu.
Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:
Your browser doesn’t support HTML5
ZAMANTAKEWA: Matasan Makiyaya Da Manoma Sun Warware Rikicinsu, Oktoba 02, 2024