ZAMANTAKEWA: Yadda Makiyaya Da Manoma Ke Karfafa Dankon Zumunci, Satumba 25, 2024

Zainab Babaji

A shirin Zamantakewa na wannan makon mun duba yadda makiyaya da manoma suka hada hannu suka yi noma a gona guda, don kara karfafa dankon zumunci a tsakaninsu.

Saurari cikakken shirin da Zainab Babaji ta gabatar:

Your browser doesn’t support HTML5

ZAMANTAKEWA_ Makiyaya Da Manoma Suna Karfafa Dankon Zumunci Tsakaninsu, Satumba 25, 2024